TASKAR BABAN SALMA

Babu wata al'uma ingantatta wadda bata da tarihin ta! daga Taskar Baban Salma

Sakon cika shekaru 20 da kafuwar Wikipedia

Wallafan February 2, 2021. 6:05pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Game da shafi

A ranar 15 ga Fabrairu na 2021 ne editoci Wikipedia sukayi shagulgula na cika shekaru 20 da kafa shafin na Wikipedia.http://zamaniweb.com/administrator/files/21/02/168/tmp-cam-6324886932095395201.jpgWannan ne sakon da na aike ma shafin Wikipedia kamar yadda suka bada dama ga editocin su.xiaoying_video_1610483910001.mp4

Tura wannan zuwa:

Kasance na farko wajen yin sharhi a kan "Sakon cika shekaru 20 da kafuwar Wikipedia"

Wallafa Sharhi

Suna:

Adireshin Email:

Sharhin:

Taskar Baban Salama, Taskar Tarihi

Barka da zuwa Taskar Baban SalmarnrnWannan dandali ne matattarar tarihi, wadda zata rinka kawo bayanai dangane da tarihi kan abubuwan da suka shude cikin harshen hausa. Abubakar A Gwanki ne babban mai gudanarwa a shafin. Kasantuwar sa mai sha'awa da tarihi ne kuma mai yawan karance karancen tarihi, shiyasa shima ya bude wannan farfajiyar domin samar da makaloli wadanda suka danganci tarihi cikin harshen Hausa.


Abubakar A Gwanki

Abubakar A Gwanki ne mai gudanarwa kuma mawallafin dukkannin abubuwan da wannan shafin ya kunsa.
Abubakar A Gwanki, masoyin tarihi ne sosai, kuma yana da sha'awar yin karance karance musamman na abubuwan da suka danganci tarihi.


Kasidu Masu Alaka