TASKAR BABAN SALMA

Babu wata al'uma ingantatta wadda bata da tarihin ta! daga Taskar Baban Salma

Kasidu a karkashin sashen: Abubuwan da suka sauya duniya (Rukuni na 1)

Hoto

Madabba\'a ta Gutenberg

Wallafan May 21, 2020. 2:44pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Abubuwan da suka sauya duniya

Kamfanin buga takardu na Gutenberg Printing Press Kafin shekarar 1440, dukkan wani littafi na addini ko na tatsuniyoyi ko lissafi ko na bayanai ko na kimiyya da fasaha ko na tarihi, duka da hannu ake rubuta su. Idan ana da bukatar wani littafi a wani waje to ana bukatar wanda zai zauna ya kwaf...

Sharhi 0


thumbnail image

Juyin juya halin kasar Amurika

Wallafan May 18, 2020. 11:14am. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Abubuwan da suka sauya duniya

Yakin daya gudana na juyin juya hali a kasar Amurika shima na daga cikin muhimman abubuwan da suka sauya duniya. Musabbabin yakin dai ya faru ne a tsakanin Birtaniya da wasu yankuna guda 13 wadanda Birtaniya tayima mulkin mallaka a Arewacin Amurika. Yakin ya kwashe lokaci tsakanin 1775 zuwa 1783 a A...

Sharhi 0


Hoto

Abubuwan da suka sauya duniya

Wallafan May 18, 2020. 10:10am. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Abubuwan da suka sauya duniya

Shima dai kamar zuwan Annabi Isah (a.s), koda kai musulmi ne ko ba haka ba, dole ka yarda da zuwan Annabi Muhammad ya canza abubuwa a tafiyar duniyar nan. An haifi Annabi Muhammad a garin Makkah yayi rayuwa tsakanin 570 zuwa 630. Kafin Annabi Muhammad ya baiyanar da addinin musulunci, a shekarun ...

Sharhi 0


Hoto

Abubuwan da suka sauya duniya

Wallafan May 18, 2020. 3:11am. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Abubuwan da suka sauya duniya

Yesu Koda kai Kirista ne ko a'a, bazakace rayuwar Annabi Isah bata canza duniya ba kuma bata taba tarihin duniya ba. Duba da yadda kalandar da muke amfani da ita a halin yanzu ta (AD After Death) kadai ta isa tasa ka yarda. Wannan kasida an wallafa ta ne a shekarar 2020, kenan a wannan shekarar she...

Sharhi 0


thumbnail image

Abubuwan da suka sauya duniya

Wallafan May 18, 2020. 2:49am. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Abubuwan da suka sauya duniya

Kasan tuwar ka dan adam, shin ka tabayin tunani dangane da ya duniya take a shekarun da akecema BC wato (Kafin haihuwar Annabi Isah)? Shin da ace a duniya sam ba'ayi annabi Isah ba, ka taba tunanin me duniya zata kasance? me zata tafi akai? ya matsayin addinai? ya matsayin siyasar duniya? Shin ka ta...

Sharhi 0


Taskar Baban Salama, Taskar Tarihi

Barka da zuwa Taskar Baban SalmarnrnWannan dandali ne matattarar tarihi, wadda zata rinka kawo bayanai dangane da tarihi kan abubuwan da suka shude cikin harshen hausa. Abubakar A Gwanki ne babban mai gudanarwa a shafin. Kasantuwar sa mai sha'awa da tarihi ne kuma mai yawan karance karancen tarihi, shiyasa shima ya bude wannan farfajiyar domin samar da makaloli wadanda suka danganci tarihi cikin harshen Hausa.


Abubakar A Gwanki

Abubakar A Gwanki ne mai gudanarwa kuma mawallafin dukkannin abubuwan da wannan shafin ya kunsa.
Abubakar A Gwanki, masoyin tarihi ne sosai, kuma yana da sha'awar yin karance karance musamman na abubuwan da suka danganci tarihi.


Sababbin Kasidun Blog