TASKAR BABAN SALMA

Babu wata al'uma ingantatta wadda bata da tarihin ta! daga Taskar Baban Salma

Kasidu a karkashin sashen: Alajabi (Rukuni na 1)

Hoto

HAGIA SOPHIA (daga coci zuwa masallaci zuwa gidan tarihi yanzu kuma masallaci)

Wallafan July 24, 2020. 9:06pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Alajabi

Masallacin Hagia SophiaHagia Sophia , Harshen Turkanci Ayasofya, harshen Latin Sancta Sophia , ana kuma kiran ta da Church of the Holy Wisdom ko Church of the Divine Wisdom, gini ne da yake a birnin Istanbul, Turkiyya, an gina shi tun a karni na 6 kafin haihuwar annabi Isah (a.s) tsakanin shekarun ...

Sharhi 0


Hoto

Sau 40 ba ayi Hajji ba a tarihi

Wallafan May 24, 2020. 1:08am. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Alajabi

SHIMFIDAHajji ibada ce daya daga cikin wajibai guda biyar ga musulmai. Kowacce shekara a watan musulunci na Zul-Hijja wata na 12 cikin jerin watannin musulunci. Musulmai daga ko ina a fadin duniyar nan kan tafi Birnin Makka na kasar Saudi Arabiya domin sauke faralin ibadar aikin Hajji. Ana bukatar k...

Sharhi 0


Hoto

Teku

Wallafan May 21, 2020. 1:38pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Alajabi

MENENE TEKU?Teku wani ginshikin bigire ne wanda Allahu subhanahu wata'ala ya gina, sashi ne wanda ya kunshi duniyar ruwa da yake gudana a doron kasa. Teku ne ma'ajiyar duk wani ruwa da yake gangarowa ta kowanne bangare a fadin duniya.Kodayake teku ta rabu gida-gida wato kananan teku zuwa kuma manya ...

Sharhi 0


Hoto

Asalin littafi

Wallafan May 19, 2020. 11:51pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Alajabi

Cece-kucen da ake yi tsakanin littattafan laturoni da na takarda ba sabon abu ba ne. A lokacin da littattafan farko suka fara bayyana a daular Rumawa ma an tafka irin wannan muhawara. Yanzu dai littafi na fuskantar sauyi. Littattafan laturoni, sun fi takwarorinsu na takarda saukin dauka, inda ake...

Sharhi 0


Taskar Baban Salama, Taskar Tarihi

Barka da zuwa Taskar Baban SalmarnrnWannan dandali ne matattarar tarihi, wadda zata rinka kawo bayanai dangane da tarihi kan abubuwan da suka shude cikin harshen hausa. Abubakar A Gwanki ne babban mai gudanarwa a shafin. Kasantuwar sa mai sha'awa da tarihi ne kuma mai yawan karance karancen tarihi, shiyasa shima ya bude wannan farfajiyar domin samar da makaloli wadanda suka danganci tarihi cikin harshen Hausa.


Abubakar A Gwanki

Abubakar A Gwanki ne mai gudanarwa kuma mawallafin dukkannin abubuwan da wannan shafin ya kunsa.
Abubakar A Gwanki, masoyin tarihi ne sosai, kuma yana da sha'awar yin karance karance musamman na abubuwan da suka danganci tarihi.


Sababbin Kasidun Blog