TASKAR BABAN SALMA

Babu wata al'uma ingantatta wadda bata da tarihin ta! daga Taskar Baban Salma

Kasidu a karkashin sashen: Game da shafi (Rukuni na 1)

Hoto

Sakon cika shekaru 20 da kafuwar Wikipedia

Wallafan February 2, 2021. 6:05pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Game da shafi

A ranar 15 ga Fabrairu na 2021 ne editoci Wikipedia sukayi shagulgula na cika shekaru 20 da kafa shafin na Wikipedia. Wannan ne sakon da na aike ma shafin Wikipedia kamar yadda suka bada dama ga editocin su. xiaoying_video_1610483910001.mp4

Sharhi 0


Hoto

Mansa Musa

Wallafan May 22, 2020. 5:30pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Game da shafi

Ba kamar yadda ake yayatawa ba, tun a shekarun 1300 ake yin mulkin sarauta a nahiyar Afirka, wannan ya sanya ya kamaci duk wani dan Afirka ya dinga gudanar da bincike don sanin sahihin tarihin sa, ba kawai abinda turawa ke fada musu ba.Alhaji Musa Keita shine mutumin da tarihi ya nuna cewar yafi kow...

Sharhi 0


Hoto

Teku mafi girma a duniya

Wallafan May 19, 2020. 8:02am. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Game da shafi

Tekun Pacific ita ce Teku ma fi girma a wannan Duniya ta mu , domin kuwa Tekun ta pacific ta kwashe fiye da kashi 45 bisa dari na yawan tekun da ke fadin wannan Duniya.Tekun dai tana da tsawo na murabba’in kilomita 166,241,700 fadinta kuwa da aka auna daga inda ya fi girma , sai da aka samu cewa...

Sharhi 0


Hoto

Sarauniyar Zazzau Amina

Wallafan May 18, 2020. 2:53pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Game da shafi

BAYANAN GABATARWA Amina Sarauniyar Zazzau, wadda ta rayu daga shekarar 1533 zuwa 1610, ɗaya ce daga cikin ‘ya'ya biyu da sarkin Zazzau Bakwa Turunku ya haifa. Wato ita Amina ɗin da kuma ƙkanwarta mai suna Zariya. Ta yi sarautar Zazzau bayan rasuwar mahaifinta, daga shekara ta 1509 zuwa 1522...

Sharhi 0


Hoto

Tarihin kafuwar dalolin kasar masar

Wallafan May 18, 2020. 2:26pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Game da shafi

Kasar Misra, Egypt, na daga cikin kasashen duniya masu tsohon tarihi, dalolinsu na duwatsu kaburbura ne domin firaunonisu na zamunna da dama - Masu yawon bude ido na tururuwar zuwa kasar Misra, wuraren tarihi da dama a ffadin kasar, wasu sum kai shekaru 5,000 - A kasar Misra fadar Fira'aunonin tak...

Sharhi 0


Hoto

Gabatarwa

Wallafan May 16, 2020. 1:38pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Game da shafi

Kasatuwar a wannan zamanin akwai matasa da ma dattawa yan'uwan mu hausawa wadanda suke da sha'awa dangane da sanin wasu al'amura da suka gabata. Wasu kuma suna kaunar sanin bayanai musamman ma na sharhi irin na siyasar duniya kuma acikin harshen Hausa. To manufarmu a wannan shafin itace samar da ...

Sharhi 0


Hoto

Game da shafi

Wallafan May 16, 2020. 1:27pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Game da shafi

Assalam Alaikum, barka da zuwa wannan shafin. A wannan shafin na Taskar Baban Salma, zamu rinka kawo maku makaloli masu nasaba da tarihi. Idan kai ba masoyin tarihi bane ba, to cikin ruwan sanyi kaje wani shafin. "Babu wata cikakkiyar al'uma muddin bata da masaniya dangane da tarihin ta" -Abub...

Sharhi 0


Taskar Baban Salama, Taskar Tarihi

Barka da zuwa Taskar Baban SalmarnrnWannan dandali ne matattarar tarihi, wadda zata rinka kawo bayanai dangane da tarihi kan abubuwan da suka shude cikin harshen hausa. Abubakar A Gwanki ne babban mai gudanarwa a shafin. Kasantuwar sa mai sha'awa da tarihi ne kuma mai yawan karance karancen tarihi, shiyasa shima ya bude wannan farfajiyar domin samar da makaloli wadanda suka danganci tarihi cikin harshen Hausa.


Abubakar A Gwanki

Abubakar A Gwanki ne mai gudanarwa kuma mawallafin dukkannin abubuwan da wannan shafin ya kunsa.
Abubakar A Gwanki, masoyin tarihi ne sosai, kuma yana da sha'awar yin karance karance musamman na abubuwan da suka danganci tarihi.


Sababbin Kasidun Blog