TASKAR BABAN SALMA

Babu wata al'uma ingantatta wadda bata da tarihin ta! daga Taskar Baban Salma

Kasidu a karkashin sashen: Tarihin Mutane (Rukuni na 1)

Hoto

Wasu abubuwa daya kamata ku sani akan shugabannin Najeriya

Wallafan July 22, 2020. 12:54pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Tarihin Mutane

Wann irin sani kayi shugabannin Najeriya? Wanene wanda ya kirkiri babban bankin kasar? Ko kasan cewa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo baisa takalma ba a shagalin bikin auren matarsa ta farko? Kana son kasan jihar da tafi fitar da shugabannin kasa zababbu? To ka karanta wannan makalar...1. ...

Sharhi 0


Hoto

Sultan Moulay Ismail

Wallafan May 24, 2020. 7:58am. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Tarihin Mutane

Wani marubuci dan Faransa Dominique Busnot cikin rubuce rubucen sa ya ce Moulay Ismaïl na Moroko yana da yaya 1,171. Koda littafin adana muhimman abubuwan tarihi na Guinness Book of World Records ya ce Sarkin na Moroko na da yaya 880. Ya kuma ce Sultan din nayin jima'i sau daya a kowacce rana saida...

Sharhi 0


Hoto

Adolf Hitler

Wallafan May 19, 2020. 6:30pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Tarihin Mutane

An haifi Adolf Hitler ranar 20 ga watan Afirilu na shekara 1889, ya kashe kansa ranar 30 ga watan Afirilu na shekara 1945 bayan an ci Jamus da yaki. An haifi Adolf Hitler ranar 20 ga watan Afrilu na shekara 1889. An haife shi a wani gari mai suna Braunau-am Inn, a kasar Austriya kusa da iyakar k...

Sharhi 0


Hoto

Sani Abacha

Wallafan May 19, 2020. 3:30pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Tarihin Mutane

Muhammad Sani Abacha, shine shugaban Najeriya na 7 a mulkin soja. Sani Abacha dan jahar Kano ne, ya rasu a watan Yuni 8, 1998. An binne shi a mahaifarsa Kano a ranar da y rasu.Abubuwan da ya kamata kusani akan Abacha. Abubuwan da ya kamata kusan aka Sani Abacha 1. Ana tatsuniyar few guba ce ak...

Sharhi 4


Taskar Baban Salama, Taskar Tarihi

Barka da zuwa Taskar Baban SalmarnrnWannan dandali ne matattarar tarihi, wadda zata rinka kawo bayanai dangane da tarihi kan abubuwan da suka shude cikin harshen hausa. Abubakar A Gwanki ne babban mai gudanarwa a shafin. Kasantuwar sa mai sha'awa da tarihi ne kuma mai yawan karance karancen tarihi, shiyasa shima ya bude wannan farfajiyar domin samar da makaloli wadanda suka danganci tarihi cikin harshen Hausa.


Abubakar A Gwanki

Abubakar A Gwanki ne mai gudanarwa kuma mawallafin dukkannin abubuwan da wannan shafin ya kunsa.
Abubakar A Gwanki, masoyin tarihi ne sosai, kuma yana da sha'awar yin karance karance musamman na abubuwan da suka danganci tarihi.


Sababbin Kasidun Blog