TASKAR BABAN SALMA

Babu wata al'uma ingantatta wadda bata da tarihin ta! daga Taskar Baban Salma

Kasidu a karkashin sashen: Yakoki (Rukuni na 1)

Hoto

Yakin Basasar Najeriya

Wallafan June 8, 2020. 11:08pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Yakoki

Taswirar kasar Biafra Gabatarwa Yakin BiafraA shekarar 1967, bayan juyin mulki guda biyu da tashin hankalin da ya janyo 'yan kabilar Ibo kusan miliyan daya komawa yankin kudu maso gabashin kasar, soja Emeka Odumegwu Ojukwu mai shekara 33, ya jagoranci ballewar yankin Biafra.Yakin Basasar Nigeria y...

Sharhi 0


Hoto

Yakin Duniya na biyu

Wallafan May 19, 2020. 1:52pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Yakoki

Yakin Duniya na biyu wanda a turance ake kira da “World War II” wani yaki ne wanda ya shafi duk kasashen duniya kuma aka buga shi a kusan daukacin nahiyoyin duniya a tsakanin shekarun 1939 zuwa 1945. Wasu jiragen yaki mallakin kasar Ingila suna shawagi a shekarar 1941 A aikace Yakin Duniya na ...

Sharhi 0


Hoto

Yakin duniya na daya

Wallafan May 19, 2020. 12:10pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Yakoki

Yakin Duniya na daya wanda a turance ake kira da World War I ko First World War wani yaki ne wanda manyan kasashen duniya, musamman na nahiyar Turai (Europe) irin su Ingila (Britain), France, Germany, Russia, Austria-Hungary, Russia, Daular Ottoman ta Turkiya (Ottoman Empire), da kuma Amurka suka fa...

Sharhi 0


Taskar Baban Salama, Taskar Tarihi

Barka da zuwa Taskar Baban SalmarnrnWannan dandali ne matattarar tarihi, wadda zata rinka kawo bayanai dangane da tarihi kan abubuwan da suka shude cikin harshen hausa. Abubakar A Gwanki ne babban mai gudanarwa a shafin. Kasantuwar sa mai sha'awa da tarihi ne kuma mai yawan karance karancen tarihi, shiyasa shima ya bude wannan farfajiyar domin samar da makaloli wadanda suka danganci tarihi cikin harshen Hausa.


Abubakar A Gwanki

Abubakar A Gwanki ne mai gudanarwa kuma mawallafin dukkannin abubuwan da wannan shafin ya kunsa.
Abubakar A Gwanki, masoyin tarihi ne sosai, kuma yana da sha'awar yin karance karance musamman na abubuwan da suka danganci tarihi.


Sababbin Kasidun Blog